Tabbas Rayuwar Yarabawa Na Cikin Wani Hali. Kan Hau Hawar Farashin Kayan Abinci Wanda Basu Taba Gani Ba
AbdulhadiIbrahimFebruary 27, 2021Last Updated: February 27, 2021
1 minute read
Yadda Kayayyakin Abinci Ke qara Tsada A Kudancin Nigeria Sakamakon Kin Shigar Da Kayan Da Yan Arewa Suka Daina.
Lamarin dai ya faru ne biyo bayan wani rikici da ya barke a wata kasuwa dake jahar oyo wanda yai sanadiyar salwantar rayuwaka dakuma dimbin dukiya.
Rikicin dai yafi shafar hausawan kasuwar dakuma wasu dake zaune a cikin jahar oyo.
Hausawa na zargin manyan yarabawa da iza wutar rikicin tare da nuna halin ko in kula da cin kashin da ake musu.
Shugabannin yan kasuwa Daga Arewa sun fusata gami da shiga yajin aikin dena kai kayan abinci kudu har sai an biya diiyan wadanda aka kashe tare da biyan su kudaden da sukayi asara.
Rahotanni na bayyana cewa kwana biyu da fara wannan yajin aikin dena kai kayan abinci kudu.
Hakan tasa yan kudun ke kokawa tare da fuskantar siyan kayan abinci da tsadar gaske a garin.
Ku bayyana mana ra’ayoyinku Kuna goyan bayan wannan yajin aikin? Ko kuma hakan bai dace ba?
Tabbasa yanxu ne hausawa suka fara sanin ciwan kansu kam kuma sunyi daidai wlh nifa fa da sansamu nema fa araba kasarnan wlh kowa yasan gidan ubansa ai🙄🙄🙄🙄
Ai abinda yan kasuwa sukayi yayi dai dai ba sunce su sunfi kowa arziki ba Kuma sun raina mu suna ganin mu bama tafuka komi suke da komi to ai yanzu sai su sha man fetur dinsu
Ih Muna goyon bayan hakan Sai dai:
Ina da Kira na musamman ga masu ruwa da tsaki arewacin kasarnan, da su yi kokarin inganta harkokin noma kiwo kasuwanci harkar tsaro, saboda ashirye muke mu dawo muci gaba da zama yankunan mu, Daman can tsadar rayuwa ce takai mu ga yin balaguro zuwa kudancin kasar, har muka tsinci kanmu cikin yanayin wulakantawa, ana Mana kallon bakin haure, wannan shine shawarana ga wadanda abin yashafa, amma in ba hakaba to za’a gudune Kuma baza’a tsiraba
Hakan yayi daidai amma yanada kyau Buhari ya kwatomana hakkinmu kuma y biya wadanda aka kashe yanuwansu diyya DA wadanda akayima asara sannan a zauna adaidaita lamarin
Wannan shine abinda yakamata Dan arewa sukeyi kudancin Nigeria tunda dukammu Dan kanne
Hakan yayi daidai jiki magayi
Tabbasa yanxu ne hausawa suka fara sanin ciwan kansu kam kuma sunyi daidai wlh nifa fa da sansamu nema fa araba kasarnan wlh kowa yasan gidan ubansa ai🙄🙄🙄🙄
Wannan abu yayi dai dai yanzu zasu gane arewa gaba take dasu
Kadansukagani
Ai abinda yan kasuwa sukayi yayi dai dai ba sunce su sunfi kowa arziki ba Kuma sun raina mu suna ganin mu bama tafuka komi suke da komi to ai yanzu sai su sha man fetur dinsu
Allah yasa sai nanda shekara kafin Susan amfanin arewa
Wannan abun yayi dadi wallahi ahakene zasu gane cewa ran dan arewa yanada tsada
Yinhaka yayiman daidai yanzu zasugane mahimmancin Dan arewa
Ih Muna goyon bayan hakan Sai dai:
Ina da Kira na musamman ga masu ruwa da tsaki arewacin kasarnan, da su yi kokarin inganta harkokin noma kiwo kasuwanci harkar tsaro, saboda ashirye muke mu dawo muci gaba da zama yankunan mu, Daman can tsadar rayuwa ce takai mu ga yin balaguro zuwa kudancin kasar, har muka tsinci kanmu cikin yanayin wulakantawa, ana Mana kallon bakin haure, wannan shine shawarana ga wadanda abin yashafa, amma in ba hakaba to za’a gudune Kuma baza’a tsiraba
Masha Allahu wannan yayi daidai
Allah ya kawo mana zaman lafiya a kasar mu
Yanzu yan kudu za su gane shayi ruwa ne
Hakan shine dai dai kuma idan ba,a bima talakawa hakkensuba to gaba za asake
Eh hakan yayi dai dai
Hakan yayi daidai amma yanada kyau Buhari ya kwatomana hakkinmu kuma y biya wadanda aka kashe yanuwansu diyya DA wadanda akayima asara sannan a zauna adaidaita lamarin
Makaho baya sanin ana ganin sa sai an taka shi.
Ai’ yanzu maa’kafara Ina goyan bayan haka 1000 visa 1000
Ai gida baikuoshi baza’akaima dajiba Don haka abarmuna kayanmu agida.
GARA HAKA IDAN SUNASO SUZO SU SAYA HAR NAN KUMA YADDA MUKA GA DAMA ZAMUYI MUSU
Ashe ba dadi suma su dandana ba asara suke jama mutane ba