Ku Samata Albarka ‘Yar Abba El’mustapha Tayi Saukar Alƙur’ani Tana Yar Shekara 12
Diyar Fitaccen Jarumin Shirya Fina Finan Hausa Ta Kannywood Kuma Shugaban Masana’antar Abba El’mustapha Tayi Sauka.
Aisha Abba El’mustapha Wadda Ke Cika Shekara Goma Sha Biyu 12 da Haihuwa a Duniya.
Mahaifinta Ne ya Sanar Da Bikin Saukar tare da Wallafa Hotunan walimar Saukar a shafinsa Sa Na Sada Zumunta.
Daga Wajen Taron Walimar Saukar Haddar Alqur’ani Da ‘Yarku AISHA ABBA EL-MUSTAPHA(LATEEFA) Tayi A Shekarunta Goma Sha Biyu(12) A Duniya.
S A I G O D I Y A
#abbanaabba2027
Dafatan Allah Ya Sanya Alkhairi Ameeen Summa Ameeen