NewsPolitics

Katsina: Gwamnatin Jahar Ta Hayo Karnuka Domin Tsaron Yan Makaranta

atsina: Gwamnatin jahar tayo hayar karnuka domin tsaron dalibai yan makarantun kwana.

Daga: Abdul M Adam

Gwamnatin jahar ta katsina ta amince da bayar da tsaro daga jami’an tsaro da kuma karnukan da suka samu horo wanda ake kira da police dog.

Wannan matakin a cewar kwamishinan tsaron jihar Katsina dokta badamasi lawal charanchi anyi shine dan karawa jami’an tsaron dake kowace makarantar jihar inganci.

“An shawarce mu damu kawo karnukan ne domin suna da kwarewa wajen fargar da jami’an tsaro akan masu kutse cikin lokaci”

A nasa kuma gwamnan jihar rt hon aminu bello masari dallatun katsina yace ” wannan tsarine na sake gina tsaron makarantun kwana kafin dawowarsu”

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button