KARSHEN DUNIYA: Wai Wadda Tarbiya Tayi Gabas Ita Kuma Tayi Yamma, Ita Ke Yiwa Almajirrai Wa’azi
DA HAIHUWAR KILAK! DA ALMAJIRI WANNE YA FI ALHERI?
Naziru Sarkin Waka wanda asalinsa Almajiri ne ya saki zazzafan raddi ma wata gantalall!yar kila_ki ‘yar Hausa fim wacce a fakaice taci mutuncin Almajirai ma’abota Qur’ani
Ga raddin da Naziru Sarkin Waka ya mata kamar haka:
“Ba al’amajirai bane ‘ya’yan da iyayensu suka haifa suka kasa kula da su ba, idan kana neman ‘ya’yan da iyayensu suka haifa kuma suka kasa kula da su to ka taho masana’antar fim!” ~Naziru Sarkin Waka
Wannan raddin yayi daidai da abinda na fadi kwanaki, idan kana ganin cewa Datti Assalafiy ba dan fim bane, to ga Naziru nan a cikinsu yake, ya fimu sanin sirrinsu
Wannan shine tsantar gaskiya, kuma ko ba komai da ka haifi yarinyar da zata shiga sana’ar karuwanc! ta dinga yawo da gantali ana
kwanc!ya da ita a manyan hotel na cikin gida da kasashen waje, to yafi ma alheri ka haifi Almajiri wanda zaiyi ta gantali domin ya koyi Qur’ani
Mu a tsarin mu bama goyon baya bara, bara dabam yake da Almajiranci, to wakilan Yehodawa basa sukar bara kai tsaye, Almajiranci suke suka domin a hana karatun Qur’ani, ba zasuci nasara ba Insha Allah
Allah Ka taimaki Qur’ani da Ma’abota Qur’ani