BIDIYO: Soyyayya Gamon Jini Ku Kalli Yadda Aka Daura Auren Yar Shekara 79 Da Dan 24
Wàtà mata mai shekaru 79 ýář Ƙasar Síerra Leóne da take da zama a Ƙasar Amúrka, ta dawó gída ta aurí waní matashín yaró maí shekarú 24.
Kamar yadda muka samu wannan rahoto daga shafin fitaccen marubuci kuma mawallafi a shafukan sada zumunta Datti Assalafy.
Inda ya yaka da cewa, An ɗaura auren a garín Adonkía dake Ƙ@sar Sierra Leone, ídan sún gama cín angoncí zata wúce dashí Ƙasar Amúrka
Sai dai bayan wallafa wannan labari ne, Mutane saukai ta baiyana ra’ayin su akai.
Yayin da wasu ke tayi musu addu’a da fatan Alkhairi Kan wannan aure da Allah Ya Hadasu.
A Gefe Guda kuma wasu cewa sukeyi kwadayi da son abin duniya ne yakai matashin ga wannan tsohuwa.
Amma anan mukeso daku baiyana mana naki ra’ayin, shin zaku iya auren mace yar shekaru 79 A Duniya
Allah Ya basu zaman lafiya, lokacin haíhu kuma ya wuce mata.
– Datti Assalafiy