BIDIYO: Ba’ayi Tsammanin Mallam Hassan Da Yai Hatsari A Babur Zai Rayu Ba.
Sanin Kowane Cewa, Babu Wanda Allah Ya Gama Yiwa Halittarsa Har Sai Mutum Ya Koma Ga Mahaliccinsa.
Kamar Yadda Zaku Gani Acikin Bidiyon Dake Kasa, Mallam Hassan Allah Ya Jarabce Sa Ne Da Hatsarin Babur Mai Kafa Biyu.
Wanda Daga Nan Ne Ya Gamu Da Rushewar Kai, Cikin Ikon Likitoci Suka Samu Nasarar Ceto Rayuwar Sa.
Wanda Yanzu Haka Yana Cigaba Da Shan Magani Sannan Yana Magana Da Gudanar Da Ayyukan Yau Da Kullum.
Mutane Da Dama Na Cewa, Basu Tsammaci Zai Dawo Ya Cigaba Da Rayuwa Ba.
Sai Dai Wasu Sun Chanza Mai Suna Daga Mallam Hassan Zuwa Mai Rabin Kai.
Wato Haf Head Man A Turance. Wanda Hakan Ke Ci Masa Tuwo A Kwarya Harma Yake Kallon Abin Kamar Tsangwama.