BIDIYO: Anas Magu Ya Gwan-gwaje Jarumi Adam A. zango Da Kyautar Dalleliyar Mota.
Fitaccen Dan Kasuwar Saida Wayoyi Kuma Tsohon Jarumi A Masana’antar Kannywood Wato Anas Magu Phone Store.
Ya Gwan-gwaje Jarumi Adam A. zango Da Kyautar Kalleliyar Motar Hawa.
Kamar Yadda Zaku Kalli Bidiyon A Kasa, Anas Magu Yaba Adam A. Zango Kyautar Motar Ne A Ranar Alhamis.
Biyo Bayan Wasu Kalamai Da Jarumi Adam A Zangon Yayi Wanda Yace Yan Masana’antar Sunki Su Taimakamai.
Tuni Dai Al’umma Suka Tausayawa Adam A. zango Tare Da Yi Masa Goma Ta Arziki.
Gadai Cikakken Bidiyon Ku Kalla Anan.. 👇👇👇👇👇👇👇👇