BIDIYO: An Bankado Sakon Da Ta Turawa Adam A. Zango Ta WhasApps Dinsa Tabbas Wannan Ta Cika Masoyiya Ta Gaskiya.
An Bankado wani sakon WhaTapps da masoyiyar sa ta turamai.
A yayin da wannan sako ya mamaye shafukan sada zumunta musamman ma shafin tikTok.
Lamarin yayiwa mutane da yawa dadi, kamar yadda zaku kalli bidiyon yadda aka wallafa sakon.
“Ina tabbatar wa da jama’a cewa na faɗa soyayyar wannan baiwar Allah da kukaga na sa, wa’azin ta a shafi na, wato Hafsatu Habib.
Zuwa yanzu dai ita batasan ina son ta ba, amma Allah ya sani na faɗa a son ta sosai, kuma indai zata amince dani zan Aure ta.
Ni na ganta naji ina son ta, ina fatan za ta amince dani. ~ Cewar Jarumi Adam A Zango
Ku Kalli Bidiyon Sakon Da Wata Masoyiyar Sa Ta Aiko Mai.