Uncategorized

Ni ‘Yar Baiwa, Ina Na Neman Matashi Mai Dan Hankali Da Zai Taya Ni Cin Kudin Notcoin Dina, Inji Mhiz Sanah Bit Sa’ad

Ni 'Yar Baiwa, Ina Na Neman Matashi Mai Dan Hankali Da Zai Taya Ni Cin Kudin Notcoin Dina, Inji Mhiz Sanah Bit Sa'ad

Ni ‘Yar Baiwa, Ina Na Neman Matashi Mai Dan Hankali Da Zai Taya Ni Cin Kudin Notcoin Dina, Inji Mhiz Sanah Bit Sa’ad.

Wata Kyakkyawar budurwa mai suna sanah sa’ad na neman saurayi dake mining domin kulla alakar soyayya.

Kamar yadda ta wallafa a shafinta na sada zumunta cewa,

Ni ‘Yar Baiwa, Ina Na Neman Matashi Mai Dan Hankali Da Zai Taya Ni Cin Kudin Notcoin Dina, Inji Mhiz Sanah Bit Sa’ad.

Don Haka Muke Baku Shawara Cewa, Bayan Notcoin muna da yakini Insha Allah za’a samu alheri mai yawa da Tapswap wanda Ake mining dinsa yanzu haka.

Don haka a rike wuta sosai wa Tapswap, zuwa karshen wannan wata zasuyi launching, wanda bai fara ba yakamata ya fara da wuri.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button