Religion

BIDIYO: Masha Allah Yadda Wani Matashi Ya Rubuta Alqur’ani Mai Girma Da Riwayar Hafs.

BIDIYO: Masha Allah Yadda Wani Matashi Ya Rubuta Alqur’ani Mai Girma Da Riwayar Hafs.

Kamar Yadda Kuke Gani Mun Samu Wannan Rahoto Daga Shafin Mu Koma Tsangaya.

Wanda Suka Wallafa A Shafinsu Na Sada Zumunta Cewa,

Alhmdulillah Masha ALLAH Al-Ƙur’ani Rubutun Hannu da Riwayar Hafsu.

Muna taya Murna ga ɗan uwa Alaramma Sani Husaini Auwal na Aikin da yake yi na Rubutun Al-Ƙur’ani Mai Girma da Riwayar Hafsu.❣️

Tabbas wannan Al’amari ya faranta mana Rai Sosai, muna Addu’ar ALLAH ya cika masa Burinsa na kammala wannan aiki, ALLAH ya kaɗe hau.

ALLAH ya tsare mana Tsangayun mu ALLAH ya ƙara mana himma da ikhlasi da Jajircewa akan Sha’anin koyar da Al-qur’ani da kuma Aiki da shi. 🤲🏼♥

Tabbas Wannan Ba Karamin Abin Alfahari Bane A Garemu Al’ummar Musulmi Musamman Ma Hausawa.

Domin Zai Taimaka Mana Wajen Fahimtar Alkur’ani Da Saukin Saki Cikin Hafs.

Ku Kalli Bidiyon 👇👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button