News

BIDIYO: Yan Ta’addan ISWAP Sun Kona Motar Dan Kasuwa Maqare Da Kaya Aciki

Yan Ta’addan ISWAP Sun Kona Motar Dan Kasuwa Maqare Da Kaya Aciki

Yan ta’addan ISWAP sun ce sun Kafa wani shingen bincike (Check point) a tsakanin Kamuya da Azare a Jihar Yobe.

kuma sun ƙona wata babbar mota mallakin wani da ake aiki da Gwamnatin Najeriya.

Rahotanni Sun Ce Al’amarin ya faru ne a Magza da kauyen Azare dake karamar hukumar Gujiba.

Ba a Kamuya ba kamar yadda yan ta’addan suke fada. Zagazola ya fitar da rahoton kwana 2 kafin yanzu a lokacin da al’amarin ya faru da cikakken bayani na gaskiya akai.

Yan Ta’addan Dai Sun Dade Suna Cin Karen Su Babu Babbaka Yayin Da Suke Hallakar Da Rayukan Da Basuji Ba Basu Gani Ba.

Kamar Yadda Zakuji Karin Bayani Acikin Bidiyon Nan Dake Kasa.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button