Sumayya Shu’aibu Salihu: Takasance Matashiyar da ke jawo wa mahaifinta bakin Alqur’ani Mai Girma A lokacin Tafsiri
Wata matashiya da ke ja wa mahaifinta baki lokacin Tafsiri ta ce ta soma wannan aiki ne lokacin kullen korona.
Sumayya Shu’aibu Salihu, wadda ta haddace Alkur’ani a Shekarar 2019 a kasar Madina da ke Saudiyya, ta shaida wa BBC Hausa cewa Suratul An’am da Suratul Yunus su ne suka fi ba da wahala a lokacin da take haddar Alkur’ani.
Sai dai ta kara da cewa Suratul Nisa’i ce ta fi yi mata sauki wajen hadda.
Kamar Yadda Zaku Gani Acikin Bidiyon Dake Kasa, Matashin Na Janyowa Mahaofinta Baki Shikuma Yana Fassarawa.
Tabbas Lamarin Yayi Matukar Daukar Hankali Tare Da Samun Yabo Daga Al’umma.
Musamman Ganin Abin Kamar Sabo, Wanda Ba’a Saba Gani Ba, Musamman Ma A Yankin Arewa.
Gadai Bidiyon Nan Ku Kalla
https://youtu.be/nlznlt7gzD8