Fitaccen mawaki a Nigeria Peter okoye Mr P. Wanda Akafi Sani Da Psquare. Ya Nuna Takaicin Sa Kan Rikicin kabilanci dake faruwa a nigeria.
Kamar Yadda Mawakin Ya Wallafa a Shafinsa Na Sada Zumunta Inda Ya Bayyana Cewa Tabbas Shuwagabannin Nigeria Sun Gaza.
Kuma Mawakin Ya Bayyana Takaicinsa Musamman Ma Akan Abinda Akayiwa Hausawa Mazauna Jahar Oyo A Kasuwar Shasha.
Mawakin Yayi Kira Da Akawo Karshen Rikicin Kabilanci A Nigeria.
Sannan mawakin Ya Bayyana Cewa “Shi Inyamuri ne Dake Auren Yoruba Kuma Girman Arewa Mazaunin Yankin Arewa Kuma Yayi Karatu A Arewa Kuma Ya Fara Samun Daukaka A Harkar Wakokinsa Ne Daga Arewa Kuma Yanzu Haka Ya Kan Iya Magana Da Yaren Hausa. Ya Kuma Yi Roko Dan Allah A Kawo Karshen Wariya Da Kabilanci A Nigeria.
Za’a iya cewa Psquare shine mawaki na farko a nigeria da yafara yin Allah wadai da irin wannan aika aikar.
Yankin na Arewa nada dimin mawaka mashurai da suka shahara a duniya. Amma har yanzu babu daya daga cikin mawakan yankin da ya fito yai Allah wadai da Abinda ya faru a jahar ta oyo.
Wannan sakakin yana faruwa saboda mayan arewa basu kishin fitar da muke akan neman kudi a kudu domin su sun tara kudi wanda har karshen rayuwarsu data yaransu saboda haka kowa ma yamutu wajen nemansa musamman masu fita kudanjin nigeria
to shikenan manyan vanza